Babu ɗaga ƙafa tsakanin mu da masu sha da dillancin miyagun ƙwayoyi a Kano – Anti-Phone Snatching Force.
Rundunar tsaro ta Anti-Phone Snatching Force da ke nan Kano, ta ce ta hanyar daƙile sha da dillancin miyagun ƙwayoyi ne za a kawar da harkokin faɗan daba, da ƙwacen waya a sassan jihar nan, tare da samun zaman lafiya. Kwamandan rundunar Nura Salisu Sharaɗa, ne ya sanar da hakan , lokacin da yake tsokaci […]