Yan Sandan Kano Sun Kama Yan Daba 51

Rundunar ‘yansanda jihar Kano a Najeriya ta sanar da kama mutum 51 da take zargi da zama ‘yan daba a cikin wani samame da ta kwashe kwana uku tana kai wa a unguwanni daban-daban na na garuruwa cikin ƙwaryar birnin jihar.

Ta kuma ce an samu makamai da miyagun ƙwayoyi daga hannun waɗanda ta kama ɗin.

Wannan dai na zuwa yayin da samun rahotanni faɗace-faɗace tsakanin ‘yandaba da haren-haren ƙwacen waya a sassan birnin na Kano ke ƙaruwa.

Wasu rahotanni daga wasu majiyoyi na cewa faɗace-faɗacen na ƙwanan nan su yi sanadiyar mutuwar aƙalla mutum biyar, ko da yake rundunar ba ta tabbatar da alƙalumman kashe-kashen ba.

GA SUNAYEN WADANDA AKE ZARGIN

1. Ayuba Zakariyya wanda akafi sani da Shamakin, mazaunin Sheka Bayan Makaranta
2. Aliyu Usaini wanda akafi sani da Aliko, mazaunin Sheka Sabuwar Abuja
3. Aminu Ibrahim, mazaunin Hausawa
4. Mustapha Muhammad, mazaunin Tukuntawa Quarters
5. Abdulsalam Abubakar, ‘mazaunin Hausawa
6. Abdulkarim Adamu, mazaunin  Bachirawa Quarters
7. Sagiru Sunusi, mazaunin Bachirawa Quarters
8. Abubakar Bello, mazaunin  Bachirawa Quarters
9. Ismail Bello,mazaunin  Bachirawa Quarters
10. Imrana Inusa, mazaunin  Gobirawa Quarters
11. Abubakar Muhammad,mazaunin Tudun Fulani Quarters
12. Yusuf Rabiu, ‘m’, 23 yrs old of Tudun Rubudi Quarters
13. Rayyanu Bilyaminu, mazaunin Dorawar dillalai Quarters
14. Idris Garbawanda akafi sani da Halifa Kwado, ‘mazaunin Zango Quarters
15. Nura Umar wanda akafi sani da Semigo, mazaunin Zango Quarters, Kano
16. Usama Maharazu wanda akafi sani da Ladan, mazaunin Yakasai Quarters, Kano
17. Sani Ibrahim wanda akafi sani da Kwage, ‘mazaunin Soron-Dinki Quarters
18. Aliyu Yasir wanda akafi sani da Maibobo, mazaunin f Kofar-Kwaru, Kano
19. Muhammad Abdulhamid wanda akafi sani da  Alhazai, ‘mazaunin Kankarofi
20. Abubakar Jibrin wanda akafi sani daMaitakalmi, ‘mazaunin Dirimin-Iya Quarters
21. Jibrin Salisu wanda akafi sani da , ‘mazaunin Zango Quarters, Kano
22. Mubarak Ahmad wanda akafi sani da Dankwallo, ‘mazaunin  Gwale Quarters
23. Ibrahim Lawal wanda akafi sani da  Danjummai, ‘mazaunin Zango Quarter, Kano
24. Musbahu Ali wanda akafi sani da  Lafa, ‘mazaunin Dorayi  Kano
25. Mukhtar Ibrahim wanda akafi sani da Mulmulle, ‘mazaunin Gwale
26. Abdullahi Salisu wanda akafi sani da Zigir, ‘mazaunin Kano
27. Abbas Hamisu wanda akafi sani da Paskee, mazaunin  Mazan-Kwarai
28. Shu’aibu Sani, ‘mazaunin  Tudun-Maliki Sheka Quarters
29. Aminu Abdullahi wanda akafi sani da Zizu,mazaunin  Yar’kasuwa Sheka
30. Mustapha Ibrahim,mazaunin Unguwa-Uku Quarters
31. Abubakar Adam wanda akafi sani da  Mallam Habu, mazaunin Sheka Quarters
32. Yahaya Kamal Alias Halifa, ‘mazaunin Sheka Quarters
33. Abdussamad Abdullahi, mazaunin Kurna Quarters
34. Ahmed Ibrahim, mazaunin Kurna Quarters
35. Abubakar Sani, ‘mazaunin f Kurna Quarters
36. Yakubu Sahabi, mazaunin Kurna Quarters
37. Auwalu Ussaini,mazaunin Kurna Quarters
38. Sabi’u Sani, mazaunin Sheka  Kano
39. Yusuf Umar wanda akafi sani da  Amazaunin Ja’en Quarters
40. Ibrahim Musa wanda akafi sani da  Dogo, mazaunin Yakasai Quarters
41. Rabi’u Mustapha, mazaunin  Rijiyar Zaki Quarters
42. Yusuf Muhammed, mazaunin Mazauna Quarters
43. Abba Muhammed, ‘mazaunin  Mazauna Quarters
44. Salim Sani, mazaunin Hausawa Quarters
45. Sulaiman Gambo, mazaunin Hausawa Quarters
46. Halifa Ahmad, ‘mazaunin  Shrarada Rinji Quarters
47. Musa Ahmad, mazaunin  Shrarada Rinji Quarters
48. Rufai Saidu Alias Nagwale,mazaunin  Jaen Makera Quarters
49. Aminu Ibrahim, mazaunin  Jaen Makera.
50. Abubakar Muhammad, mazaunin  Bachirawa Quarters
51. Alkasim Mamud, ‘mazaunin  Bachirawa Quarters

Post masu alaƙa

Ƙungiyar muhaɗu mugyara ta bayyana Muhasa TVR a matsayin kan gaba wajen gyaran tarbiyyar al’umma.

Fursuna ya tsere bayan hatsarin motar jami’ai a Yobe

Katsina ta kafa kotunan tafi da gidan ka don gaggauta hukunta ’yan ta’adda