Dalibai

An gurfanar da waɗanda ake zargi da sace ɗaliban Oyo

Gwamnatin Najeriya ta gurfanar da wasu mutum uku a gaban babbar kotun Ttarayya bisa zarginsu da hannu a sace ɗalibai da malamai daga wasu makarantu a ƙaramar hukumar Oriire ta jihar Oyo. Waɗanda ake zargin sun haɗa da Abdulrazak Umar, wanda aka fi sani da Abu Khalifa ko Abu Khalid, Yunusa Musa, wanda aka fi […]

Read more

An Ceto Daliban Da Yan Bindiga Suka Sace A Kebbi

Hukumomin Najeriya sun sanar da kuɓutar da ɗaliban Sakandiren ƴan mata da ke garin Maga a jihar Kebbi su 24. Cikin wata sanarwa da kakakin shugaban shugaban ƙasar, Bayo Onanuga ya wallafa a shafinsa na X, ya ce Tinubu ya yi wa ɗaliban maraba da dawowa. Shugaba Tinibu ya kuma ya yaba wa ƙoƙorin jami’an […]

Read more

Gwamnatin Katsina ta rufe makarantun sakandiren jihar

Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rufe duka makarantun sakandiren faɗin jihar saboda dalilai na tsaro da satar ɗalibai a wasu jihohi. Kwamishinan ilimi na jihar Hon. Yusuf Sulaiman Jibiya ya shaida wa BBC cewa gwamnatin ta ɗauki matakin ne saboda abubuwan da ke faruwa a maƙwabtan jihohi na satar satar ɗalibai. ”Kan haka ne […]

Read more