Hotuna: Yadda ɗaliban jihar Neja da aka ceto suka isa gidan gwamnati

Da yammacin ranar Litinin 12 ga watan Disamba ne ɗaliba makarantar St Mary’s da ke Papiri a jihar Neja suka isa gidan gwamnati bayan an sanar da samun nasarar ceto su.

Sai dai har yanzu babu tabbacin ko an biya kuɗin fansa ko ba a biya ba.

Daga cikin waɗanda suka tarbe sun haɗa da Gwamnan Neja, Umaru Bago da shugabannin ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya da kuma shugabannin makarantar.

Post masu alaƙa

Kotun majistare ta fara sauraren shari’ar sojan gona mai mukamin CSP 

Kotun musulunci dake Jogana ta bayar da umarnin tsare mutanen da Ake tuhuma da yunkurin aikata tsafi.

Kotun daukaka kara ta tabbatar da hukuncin shekaru 490 ga tsohon shugaban bankin NEXIM.