Babban Labari
Kwamishinan ƴan sandan Kano CP Ibrahim Adamu Bakori ya yaba da haɗin kan da jama’a suke ba su
Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya ziyarci yankunan Bichi da Dambatta domin duba halin tsaro da ƙarfafa haɗin kai tsakanin ’yan sanda da al’umma. CP Bakori ya yaba da goyon bayan da jama’a ke bayarwa musamman wajen basu bayanan sirri, inda ya buƙace su ci gaba da kai rahoton abubuwan da […]

