Asusun tallafa wa ƙananan yara na majalisar ɗinkin duniya (UNICEF) ya ba da tallafin maganin rigakafin foliyo na ɗigawa a baki guda miliyan biyu da rabi 2.5 a jihar Bauchi. …
©MuhasaTVR 2023. Ku nemi izini kafin yin amfani da duk abin da aka wallafa a wannan shafi