Tinubu ya bai wa EFCC umarnin buɗe asusun Gwamnatin Osun
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya umarci Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) da ta gaggauta komawa kotu domin neman a soke umarnin da ya ba ta damar rufe asusun gwamnatin Jihar Osun. A cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Alhamis, shugaban ya bayyana rashin jin daɗinsa kan matakin da hukumar ta […]