Babban Labari
Babu Rukuni
Labarai
Kotu Ta Soke Tikitin Takarar Farfesa Pantami
Wata babbar kotu da ke birnin Gombe ta soke tikitin da jam’iyyar PDP ta bai wa Farfesa Isa Ali Pantami na jam’iyyar PDP. Mai sjhari’a Amina Aliyu Mohammed ce ta bada umurnin sakamakon wata kara da Usman Aliyu Garry ya shigar yana kalubalantar tikitin takarar gwamna da Farfesa Isa Ali Pantami ke yi a jam’iyyar […]
