• Home  
  • Kotu Ta Soke Tikitin Takarar Farfesa Pantami
- Babban Labari - Babu Rukuni - Labarai

Kotu Ta Soke Tikitin Takarar Farfesa Pantami

Wata babbar kotu da ke birnin Gombe ta soke tikitin da jam’iyyar PDP ta bai wa Farfesa Isa Ali Pantami na jam’iyyar PDP. Mai sjhari’a Amina Aliyu Mohammed ce ta bada umurnin sakamakon wata kara da Usman Aliyu Garry  ya shigar yana kalubalantar tikitin takarar gwamna da Farfesa Isa Ali Pantami  ke yi a jam’iyyar […]

Wata babbar kotu da ke birnin Gombe ta soke tikitin da jam’iyyar PDP ta bai wa Farfesa Isa Ali Pantami na jam’iyyar PDP.

Mai sjhari’a Amina Aliyu Mohammed ce ta bada umurnin sakamakon wata kara da Usman Aliyu Garry  ya shigar yana kalubalantar tikitin takarar gwamna da Farfesa Isa Ali Pantami  ke yi a jam’iyyar PDP.

Kotun ta bada umrunin a je sake zaben fidda gwani kamar yadda Usman ya bukata domin ya ce maslahar da ake cewa an yi da ta bai wa Farfesa Pantami damar tsayawa takara bata tabbabata ba.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai