Babban Labari
Labarai
Gwamnatin Kano Ta Haramta Rubuce-rubuce Ko Lika Hotuna Marasa Ma’ana A Adaidaita Sahu
A wani yunkuri na tabbatar da da’a tare da bin ka’idojin da dokar hukumar tace fina-finai ta samar kan hotuna da kalamai su zamo masu ma’ana, Hukumar Tace Fina-finai ta Jihar Kano karkashin jagorancin Alh Abba El-mustapha ta sanar da haramta lika duk wani nau’in hoto ko kalmomi marasa ma’ana ajikin baburan Adaidaita Sahu a […]

