Labarai
Kotu tsare mutane biyu da ake zargi da rushe Gadar Watari da yanka filaye ba bisa ka’ida ba a Kano.
Kotun Majistare mai lamba 47 da ke Unguwar Zangero a Jihar Kano, ta bayar da umarnin tsare wasu mutane biyu a gidan gyaran hali bisa zarginsu da hannu a rushe Tsohuwar Gadar Watari tare da kwashe kayan ginin gadar da kuma yanka filaye ba bisa ka’ida ba. Jami’an tsaron farin kaya na DSS ne suka […]
