Babban Labari
Labarai
Kungiyar Gauta Club Ta Goyi Bayan Shugabannin Kafafen Yada Labarai Kan Dakatar Da Shirin Siyasa Kai Tsaye
Kungiyar Gauta Club ta masu maganganun siyasa a kafafen yada labarai a jihar Kano ta bayyana goyon bayanta da matakin da shugabannin kafafen yada labarai suka dauka na dakatar da yada shirye-shiryen iyasa kai tsaye. “A madadin shugabanni da ‘ya ‘yan wannan kungiya mai albarka ta Gauta Club wadda hadaka ce ta masu gwagwarmayar siyasa […]

