An tsinci gawar matashi a kusa Asibitin Mallam Aminu Kano.
An tsinci gawar wani matashi mai suna, Aliyu Mustapha, a cikin Kwalabatin kusa da asibitin Mallam Aminu Kano. Mijin ƙanwar mahaifiyar marigayin, Malam Salisu, ya bayyana cewa makonni biyu kenan suke nemansa amma basu ganshi ba,inda lamarin ya tayar mu su da hankali. Sai dai ya ce daman bashi da lafiya zazzaɓi ne yake damunsa, […]

