Babban Labari
Labarai
Kududdufi : Matasa 3 Sun Rasu Ciki Harda Wanda Ake Zargi Da Tura Alert Na Bogi A Kano
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wasu mutane uku, a cikin wani Kududdufi dake unguwar Gwazaye karamar hukumar Kumbotso kano. Kakakin hukumar kashe gobara na jihar Kano, ACFO Saminu Yusuf Abdullahi, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya raba wa manema labarai a ranar Alhamis. Sanarwar ta […]

