Babban Labari
Buhari ya bar Najeriya cikin kyakkawan yanayi — Hadi Sirika
Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Sanata Hadi Sirika, ya ce tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya bar Najeriya cikin kyakkyawan yanayi la’akari da cewa gwamnatinsa ta samu nasarori a fannoni da dama. Da yake magana a wata hira da gidan talabijin na ARISE, Sirika ya ce gwamnatin Buhari ta inganta tattalin arziki, ta rage matsalolin […]

