Babban Labari
Labarai
Ta'aziyya
An Yi Jana’izar Mahaifiyar Muhammad Babandede
An yi jana’izar mahaifiyar tsohon shugaban hukumar shigi da fici ta Najeriya Muhammad Babandede a masallacin Zhera in da aka binne ta a makabartar Gandu dake Kano.

