Babban Labari
Labarai
Ta'aziyya
Ɗangote Ya Ziyarci M.Babandede OFR, OCM
Shugaban rukunin kamfanonin Ɗangote Alhaji Aliko Dangote ya kai ziyarar ta’aziyya gidan tsohon shugaban hukumar shigi da fici ta Najeriya kuma mamallakik tashar MUHASA Muhammad Babandede OFR, OCM bisa rasuwar Mahaifiyarsa Hajiya Hajara Muhammad.

