Jami’ar Ibadan ta tabbatar da sace wata ɗaliba
Ƙungiyar dalibai (SUG) ta Jami’ar Ibadan ta tabbatar da sace wata ɗaliba yar aji uku, wato level 3, a fannin koyon ilimin shari’a yayin da ta ke dawowa daga wani taro na addini da aka gudanar a Jihar Imo. Shugaban SUG, Temidayo Adeboye ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da aka fitar a Ibadan […]





