JAMB

Ɗalibai makafi 135 sun rubuta jarrabawar JAMB a Kano

Aƙalla ɗalibai 135 masu lalurar gani ne suka rubuta Jarrabawar Shiga Manyan Makarantu ta 2026 (UTME) na Hukumar JAMB a Jihar Kano. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da shirin ya cika shekaru 10 da ba wa ɗalibai masu nakasa damar rubuta jarrabawar tun daga shekarar 2017. Da yake jawabi ga ’yan jarida bayan […]

Read more

Ƴan sanda sun tsaurara tsaro a cibiyoyin JAMB jihar a Jigawa

Kwamishinan ƴan sandan Jihar Jigawa, CP Haruna A. Yahaya, ya kai ziyara cibiyoyin rubuta jarrabawar JAMB, don duba  yanayin tsaron wuraren da ake gudanar jarrabawar. Ziyarar tasa na da nufin tabbatar da cewa an gudanar da jarrabawar cikin kwanciyar hankali da lumana da kuma bin tsari, ba tare da an samu wata matsala ba. Kakakin […]

Read more

An yi garkuwa da ɗalibai a hanyar zuwa jarrabawar JAMB

Akalla dalibai 10 ne fargabar ’yan bindiga sun yi garkuwa da ɗalibai a hanyarsu da zuwa zama Jarabawar shiga manyan makarantu, JAMB. Ɗaliban suna cikin fasinjoji 18 da aka sace a kan hanyar Makurdi zuwa Otukpo, a yammacin Laraba, a Jihar Binuwai. Wata majiya ta bayyan cewa ’yan bindigar sun tare motar ne da misalin […]

Read more