Sabani Da Gwamnatin Katsina Ya Janyo Rufe Jami’ar Umaru Yar’adua
An rufe jami’ar Umaru Musa Yar’adua da ke Katsina bayan rashin jituwa da ta taso tsakanin hukumomin jami’ar da gwamnatin jihar. Dr. Murtala Abdullahi Ƙwara, wanda shi ne shugaban ƙungiyoyin ma’aikata na jami’ar ya tabbatar wa BBC cewa an rufe jami’ar ne ranar Litinin bayan gazawar gwamnatin na cika wasu sharuɗɗa biyar da ma’aikatan jami’ar […]