Babban Labari
Gwamnati za ta mayar da yara 5,000 makaranta a Jigawa
Gwamnatin Tarayya ta fara gudanar da shirin tantance matakin ilimin ɗalibai a faɗin ƙasar nan domin duba yadda ɗalibai ke fahimtar abin da ake koya musu, tare da amfani da sakamako wajen tsara manufofi da shirye-shiryen bunƙasa ilimi. Ƙaramar Ministar Ilimi, Farfesa Suwaiba Sa’id Ahmad ce ta bayyana hakan yayin da ta kai ziyarar duba […]
