Tag: JSWAP

Babban Labari

Gwamnatin Jigawa ta kashe kusan naira biliyan bakwai (7) domin tallafa wa ma’aikata ta fuskar noma

Gwamnatin Jihar Jigawa ta bayyana cewa ta kashe kusan Naira bakwai (7) a karkashin Shirin Tallafa wa Ma’aikatan Gwamnati ta Fuskar Noma (JSWAP), inda sama da ma’aikatan gwamnati 17,000 suka ci gajiyar shirin tun daga mataki na farko zuwa na uku. An bayyana hakan ne yayin kaddamar da rabon kayan aikin noma na kashi na […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000