Babban Labari
Labarai
Iran Ta Karrama Kwamandanta Da Ya Kai Hari Isra’ila
Ayatullah Khamenei Jagoran Musulunci na ƙasar Iran, ya karrama kwamandan dakarun kare juyin juya hali da ya jagoranci harin makami mai linzami da ƙasar ta kai wa Isra’ila a ranar Talatar makon jiya.

