Zan Iya Rantsuwa Da Alƙur’ani Ban Saci kuɗin Gwamnati Ba-Nasiru El’rufa’i
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna Mallam Nasiru El-rufa’ ya bayyana cewa a shirye ya ke ya rantse da Al’ƙur’ani akan bai saci ko sisi daga asusun gwamnatin Jihar Kaduna ba. El’rufai ya bayyana hakan ne a ranar Talata yayin ganawarsa da ‘ƴan jarida El’rufa’i wanda shine gwamnan jihar kaduna daga shekarar 2015 zuwa 2023 ya bayyana […]