Kaduna

APC Ta Lashe Zaɓukan Cike Gurbi A jihar Kaduna

Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta lashe duka zaɓukan cike gurbi uku da aka gudanar a jihar Kaduna da ke arewacin ƙasar, kamar yadda hukumar zaɓe ta Inec ta sanar. Sakamakon da aka gudanar a mazaɓar majalisar tarayya ta Chikun/Kajuru ya nuna cewa Felix Bagudu na APC ɗin ya samu ƙuri’a 34,580 kuma ya […]

Read more

Jamia’n Tsaro Sun Kama Yan Daba 398 Da Makamai A Kaduna

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta sanar da kama mutum 398 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a cikin wata babbar samame da aka ƙaddamar domin kawar da masu aikata laifi a fadin jihar. Wannan farmaki da aka gudanar cikin kwanaki tara na farko, na ƙarƙashin wani rundunar haɗin gwiwa ta musamman da gwamnatin […]

Read more