Babban Labari
Labarai
Matsalar Kwamfutoci Ne Ya Janyo Yanke Albashin Ma’aikata – Gwamnatin Kano
kwamatin da gwamnatin jihar Kano ta kafa kan yankewa ma’aikatan jihar albashinsu na watan Fabarairun shekarar 2025 ya gabatar da rahotonsa ga Gwamna.

