Kano

Fursunoni 58 Ne Ke Rubuta Jarrabawar NECO A Kano

Hukumar kula da gidajen gyaran hali ta kasa reshen jihar Kano   ta   sanar   da   cewa   fursunoni   58   ne   suke   rubuta jarabawar NECO a wannan lokaci. Kakakin hukumar Musbahu Kofar Nasarawa ne ya sanar da hakan cikin wata sanarwa daya fitar . Zamu Dauki Mataki Kan Masu Yada Jita-jitar Fadan Daba A Kano- Yan Sanda Sarkin […]

Read more

Kotu Ta Ce ‘Yan Sanda Su Kama Masu Sayar Da Makamai A Kano

Kotun shari’ar addinin musulinci mai lamba 1 dake zamanta a Fagge yan Alluna, karkashin jagorancin mai shari’a , Umar Lawan Abubakar, ta umarci mataimakin sufeton jenar na yan sandan Nijeriya mai kula da shiya ta daya dake Kano da kwamishinan yan sandan jihar, da Baturen yan sanda da kuma mataimakan kwamishinan yan sanda, su hana […]

Read more

Rikicin Cikin Gida Ya Turnuƙe APC A Kano

Wata sabuwar dambarwa ta sake tasowa a cikin gidan jam’iyyar APC a jihar Kano, kwanaki kaɗan bayan saukar Abdullahi Umar Ganduje daga shugabancin APC na ƙasa. Wasu ƴaƴan jam’iyyar sun fito suna neman shugaban APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas wanda na hannun daman Ganduje ne, ya sauka daga muƙaminsa, lamarin da ɓangaren Abdullahi Abbas […]

Read more

Wani Dan Fashi Ya Mutu Bayan An Yi Masa Duka A Kano

  Rundunar yan sandan jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wani matashi mai suna Musa Nuhu, mazaunin unguwar Dorayi Jakada, bayan Yasha dukan kawo wuka lokacin da ake zargin yaje wani gida yin fashi da makami. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da […]

Read more

Jana’izar Aminu Ɗantata: Abba Da Sarki Sanusi Sun Tafi Saudiyya

Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, tare da Gwamnan Jigawa, Umar Namadi da kuma Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, sun tafi ƙasar Saudiyya domin halartar jana’izar Alhaji Aminu Ɗantata. Gwamnan ya jagoranci tafiyar ce domin halarta Sallar Jana’izar a Madina ne, bayan rasuwar hamshaƙin attajirin a birnin Dubai da ke ƙasar Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa a […]

Read more

Za A Yi Wa Aminu Ɗantata Salatul Ga’ib A Kano

Allah Ya yi wa hamshakin Attajiri, Alhaji Aminu Alhasan Ɗantata rasuwa. Alhaji Aminu Ɗantata ya rasu yana da shekaru 94 bayan fama da rashin lafiya. Ya rasu ya rasu yana da ’ya’ya bakwai da jikoki da dama. Babban sakatarensa, Mustapha Abdullahi Junaid, ne ya sanar da rasuwar a safiyar Asabar. Ɗaya daga cikin attajirai mafiya […]

Read more