Kano: sabon sakataren zartarwa na hukumar alhazai ya kama aiki
Sabon Sakataren zartarwar na hukumar jin dadin alhazai ta jihar kano, Alhaji Lamin Rabi’u ya kama aiki a yau din nan bayan nada shi da sabon gwamnan jihar kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya yi.