Kano: Wata Kungiya ta Buƙaci a Dawo da Sarkin Kano 14 Kan Karagarsa

Wata ƙungiya mai suna ‘Yan Dangwalen Jihar Kano, sun buƙaci majalisar dokokin jihar Kano, da ta dawo da Sarkin Kano na 14, Muhammadu Sunusi na II, kan karagarsa tare da rushe sabbin masarautun da aka samar.

 

A ranar 3 ga watan Maris, 2020 ne, gwamnan Kano na wannan lokaci, gwamna Abdullahi Umar Ganduje, ne ya sauƙe sarkin saboda dalilai na ƙin yin biyayya ga gwamnatin Kano.

 

GA ABOKIYAR AIKI, HUMAIRA TIJJANI ABDULƘADIR , DA CIGABAN RAHOTON DA TA HAƊA MANA:

Post masu alaƙa

JIGAWA: ‘Yan siyasa sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya gabanin zaben 2027

Yan sanda sun kama mutane 79 tare da kwato kwayoyi da makamai a bikin Takutaha a Kano.

Yan sanda sun kama wanda ake zargi da damfarar masu neman aikin gwamnati Naira miliyan 40.