Gwamnan Kano ya koka game da halin da hukumar Hizba ke ciki
Gwamnan jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya bayyana damuwarsa game da watsi da gine-ginen ofisoshin da aka fara ginawa a hukumar ta Hizba da ke Sharaɗa. Wannan na zuwa ne a lokacin da gwamnan ya kai ziyarar aiki hukumar domin ganin irin yadda shirin auren gata da aka fi sani da auren zaurawa ke […]