Rahoto: Gwamnan Kano ya ƙaddamar da rabon abinci a fadar gwamnati

Gwaman Kano Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da rabon kayan abinci karo na biyu, domin rage radadin cire tallafin man fetur.

A cewar gwamnan; “Inganta rayuwar al’umma ta hanyar tabbatar da adalci da kuma ba su kulawa da  tausayawa ne ke sa mutane su aminta da shugabanni har su ba su amanar jagoranci”.

GA CIKAKKEN RAHOTON TARE DA YASIR ADAMU.

Post masu alaƙa

2027: ADC ta zargi Kwankwaso da yi wa Tinubu aiki

Zaɓen 2027: Rundunar yan sanda jihar Kano ta ba da tabbacin tsaro,tare da yin gargaɗi kan yada labaran ƙarya

NDLEA Ta Kama Mutane 1,860, Ta Kwace Ton 5.4 na Miyagun Ƙwayoyi a Kano.