Babban Labari
Labarai
Sojoji sun ceto mutane 3 daga cikin 5 da aka sace a Kano
Jami’an rundunar tsaron haɗin gwiwa sun kuɓutar da mutum uku daga cikin biyar da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a ƙauyen Lakwaya da ke Ƙaramar Hukumar Gwarzo a Jihar Kano. Aminiya ta ruwaito cewa ’yan bindiga sun kai sabon hari ne a garin Lakwaya da ke Gwarzo, inda suka yi awon gaba da […]

