Babban Labari
Labarai
Kananan Ma’aikata Ne Suka Ci Zarafin Wakilan Tashar MUHASA TVR- KNUPDA
Mai’aikatan tashar Muhasa TVR Kano, sun fuskanci cin zarafi daga wajen wasu ma’aikatan hukumar tsara birane ta jihar Kano wato KNUPDA, lokacin da suke gudanar da aikinsu a ranar Alhamis. lamarin ya faru ne a unguwar Gandun Albasa karamar hukumar birnin Kano, inda wakilan tashar Muhasa TVR , suka tarar da jami’an hukumar KNUPDA suna […]

