Kokawar gargajiya dai a kasar Nijar ta samo asali tun gadin-gadin ko muce tun kaka da kakanni. Haka zalika masu fara ta tun suna kananu akan kira ta da suna …
Muhasa TVR kafa ce ta labarai mai cikakkiyar rajista wadda manufarta ita ce ilimantarwa, da wayar da kai da Inganta al’adun Hausawa da kuma nishaɗantarwa. Muna nan a kan titin Guda Abdullahi gida mai lamba 19 a Farm Centre, jihar Kano.