Babban Labari
Mun kama matasan da suka ƙwaci wayar da aka aika Yara kai caji – KOSSAP a Kano
Rundunar tsaro da ke yaki da fadan daba da kwacen waya da ta’ammali da kayan maye ta Anti Phone Snaching Force ta jihar Kano, (KOSSAP) ta kama wasu matasa uku bisa zargin su da kwatar wayar wasu yara da aka aike su kai caji a unguwar Jajurma. Kwamandan rundunar a Kano Nura Salisu Sharada, ne […]

