Miyar kuɓewa ɗaya ce daga cikin miya da aka san Hausawa da ita, duk da cewa akwai ƙabilu da dama da kan yi miyar ta salo iri-iri. Yau za mu …
Muhasa TVR kafa ce ta labarai mai cikakkiyar rajista wadda manufarta ita ce ilimantarwa, da wayar da kai da Inganta al’adun Hausawa da kuma nishaɗantarwa. Muna nan a kan titin Guda Abdullahi gida mai lamba 19 a Farm Centre, jihar Kano.