Labarai
Gwamnati ta buƙaci jama’a su guji taɓa kumfar da ta ɓulla a hanyar Kaduna-Abuja
Gwamnatin Najeriya ta gargadi jama’a da su guji taɓa wata farar kumfa da ta bayyana a gefen hanyar Kaduna zuwa Abuja, bayan zargin cewa wata mota mai ɗaukar kaya ta zubar da wani sinadari a wurin. Hukumar Kula da Ka’idojin Muhalli ta ƙasar, NESREA, ta ce ta fara bincike domin gano musabbabin samuwar kumfar. A […]

