Babban Labari
Kwamitin Tsaro Na Magance Fadan Daba Da Shan Kayan Maye Ya Kama Mutane 53 Da Ake Zargin Yan Daba Ne A Kano.
Kwamitin tsaron da gwamnatin jihar Kano ta kafa don magance fadace-fadacen daba da ta’ammali da miyagun kwayoyi da kuma gyara tarbiyar matasa, ya kai sumame tare da kama matasa 53, a wuraren da aka samu rahotannin yan daba da masu sayar da kayan maye suna taruwa, don su fito fadan daba a cikin […]

