Gwamnatin Kwara ta haɗa mutum 146 da aka sace a Woro da iyalansu
Gwamnatin Jihar Kwara ta sanar da cewa ta haɗa mutum 146 da aka sace daga ƙauyen Woro da iyalansu bayan sun shafe kwanaki 21 a cibiyar kula da lafiyar kwakwalwa da farfaɗo da su daga abin da suka fuskanta. An kai hari ƙauyen Woro ne a ranar 3 ga Fabrairu, inda aka yi garkuwa da […]