Jihar Katsina ta cika shekaru 36 da kafuwa
Majalisar dokokin jihar Katsina ta jinjina wa tsohon shugaban ƙasar nan na mulkin soja, Gen. Ibrahim Babangida mai ritaya, bisa hangen nesan sa na samar da jihar.
Majalisar dokokin jihar Katsina ta jinjina wa tsohon shugaban ƙasar nan na mulkin soja, Gen. Ibrahim Babangida mai ritaya, bisa hangen nesan sa na samar da jihar.
Kungiyar Matasa masu rajin ci gaban Arewacin NIjeriya, Northern Youth Patriotic Group, ta ce akwai son rai da son zuciya a hukuncin kotun sauraron ƙarrakin zaben gwamnan jihar Kano da aka yi a ranar Laraba.
Wasu yara ‘yan biyu, Hassan Muhammad Nawad da Hussaini Muhammad Nawad da ke jihar Kano waɗanda shekarunsu 14, sun samar da wani abin girki mai amfani da fetur da ruwa wajen samar da wutar girki da ke shafe tsawon awanni biyar yana aiki.
Wannan na ƙunshe ne cikin wani jawabi da daraktan Sadawar na babban bankin, Isa
Fadar gwamnatin Najeriya ta nemi afuwa kan iƙirarin da ta yi na cewa shugaba Bola Ahmad Tinubu shugaban Afirka na farko da ya fara rufe hada-hadar Cinikayyar Hannun Jari na NASDAQ da ke ƙasar Amurka.
Sai dai har yanzu babu tabbas kan yawan ɗaliban da maharan suka sace.Ƴan bindigar sun isa unguwar Sabon Gida da tsakar dare, sun rinƙa harbe-harbe kafin su yi awon-gaba da ɗaliban.
Rundunar ƴan sandan jihar Filato ta bayyana cewa dakarun ta sun kama shanu 77 da aka sato daga jihar Bauchi. Rundunar ta ce daga Bauchi
Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa wasu ƴan bindiga sun kai hari gidajen kwanan ɗaliban Jami’ar dake Gusau, tare da sace ɗaliban da har yanzu ba a tantance adadinsu ba.
Wani binciken da wata kafar yaɗa labarai ta yi a kan shafin Tiktok, ta gano cewa shafin na sa mutane yin wasu abubuwan na taɓara waɗanda suka saɓawa al’ada da kuma gurɓata ɗabi’unsu.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓe da ke yanke hukunci kan karar da jam’iyyar APC ta shigar gabanta tana mai ƙalubalantar nasarar da Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP ya samu ta bayyana matsayarta.