Tag: Ma’aikata

Kasashen Ketare

Afirka ta Kudu na fuskantar ƙarancin ma’aikata bayan ficewar baƙi saboda ƙin jini

Afirka ta Kudu na fuskantar ƙarancin ma’aikata bayan da fiye da baƙi 160,000 ne suka bar ƙasar sakamakon hare-haren da ake kai musu da kuma zanga-zangar ƙyamar da tsaurara matakan shige da fice. Lamarin ya fara shafar fannoni kamar noma, gine-gine, aikin gida da masana’antu, inda masu ɗaukar aiki ke kokawa kan rashin ma’aikatan da […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai