Babban Labari
Labarai
Ta'aziyya
Mahaukaci Ya Yi Sandin Mutuwar Ango Da ‘Yar Uwar Amarya Mintuna Kafin Daurin Aure A Bauchi
Wani ango mai suna Abba Musa da za a daura wa aure, da wasu mutum huɗu ciki har da ‘yar uwar amaryarsa Raihanatu Sulaiman sun rasu a hanyar tafiya daurin auren sa a kauyen Murno daga garin Boto a Karamar Hukumar Tafawa Balewa a Jihar Bauchi. Kafin ɗaurin auren ne Abba Musa da Maryam Sulaiman […]

