Za A Fara Sayar Da Man Fetur Din Dangote Ranar Lahadi
Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa a gobe Lahadi Matatar man fetur ta Dangote za ta soma rarraba tataccen man fetur a faɗin ƙasar.
Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa a gobe Lahadi Matatar man fetur ta Dangote za ta soma rarraba tataccen man fetur a faɗin ƙasar.
Shugaban Majalisar Wakilan Najeriya Tajudeen Abbas ya ce za a gudanar da bincike kan zargin da ake yi cewa man fetur ɗin da ake samu daga matatar Dangote bai kai kyau da ingancin wanda ake shigowa da shi daga ƙasashen ƙetare ba.
NNPC ya sanar da komawa aikin laluben da ake zaton samu a jihar Borno