Man Fetur

Dangote ya dakatar da sayar da man fetur da naira

Matatar Dangote ta sanar da dakatar da sayar da mai ga masu sari da kuɗin Najeriya naira. A ranar 1 ga watan Oktoban 2024 ne dai Dangote ya fara sayar da mai na naira ga kwastomominsa a Najeriya, bayan cimma wata yarjejeniya da gwamnatin ƙasar, kan wadata ƙasar da man fetur. A lokacin an cimma […]

Read more

An Kama Masu Kaiwa Yan Bindiga Man Fetur A Nijar

Wani samame da rundunar tsaron Nijar ta Garde Nationale ta gudanar ya bata damar kama wasu mutane shida da ake zargi da safarar man fetur ga kungiyoyi masu ɗauke da makamai. An kama mutane shida da ake zargi ne a wani ɓangare na ayyukan da rundunar ta ƙaddamar cikin ƴan kwanakin nan domin yaki da […]

Read more