Tag: MANCITY

Wasanni

Man City ta dage kan Enzo Fernandez, Sao Paulo da West Ham na neman Vardy

Manchester City za ta biya Chelsea sama da fam miliyan 120 don sayen ɗanwasan tsakiyan Argentina Enzo Fernandez idan ta iya ƙulla yarjejeniya kafin rufe kasuwar musayar ƴan wasa. (Telegraph – subscription required) Chelsea ta sanya farashin kusan fam miliyan 100 kan ɗanwasan gefen Portugal Pedro Neto, mai shekara 26, wanda ake rade-radin cewa ƙungiyar […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai