Barazana Ta Tunkaro Kananan Hukumomin Najeriya 774
Kananan Hukumomi 774 na fadin Najeriya na fuskantar barazanar rasa samun kudadensu na wata-wata kai tsaye daga asusun gwamnatin tarayya.
Kananan Hukumomi 774 na fadin Najeriya na fuskantar barazanar rasa samun kudadensu na wata-wata kai tsaye daga asusun gwamnatin tarayya.
Kungiyar manoma da hada-hadar zogale ta Najeriya ta bayyana cewa idan gwamnatin tarayya ta shigar da ‘yan kasa miliyan 50 marasa aikin yi harkar noman zogale za a rika samun kimanin Tiriliyan guda a duk wata.
Wani ƙwararren likitan cutar sukari, Dokta Mansur Ramalan, ya ce kimanin ‘yan Najeriya miliyan 14 ne ke fama da ciwon ciwon suga.
Ƙungiyar tuntuɓa ta Arewa(ACF) ta yi kira kan yadda za’a wayar da kan mutanen Arewacin Najeriya, game da muhimmancin kare kansu, duba da yadda matsalar tsaro tayi ƙamari a yankin. Da yake gabatar da jawabi a taron kwamitin zartarwar ƙungiyar na ƙasa, ACF Mamman Mike Osuman ( SAN), ya nuna takaici kan yadda hare-hare da […]
Mai Alfarma Sarkin Musulmin Najeriya, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya musanta zargin da ke cewa sarakunan gargajiya suna tsoron gwamnonin jihohinsu.
‘Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP a zaben 2023 kuma jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce akwai shiri mai karfi na yi wa Arewacin Najeriya mulkin mallaka daga jihar Legas.
Matsalar wutar lantarki da ta ki ci, ta ki cinyewa a Najeriya ta fara mummunar illa ga bangaren lafiya a Najeriya. Asibitoci da dama basa sun fara gaza kula da majinyata, abin da kr janyo a sarar rayuwaka. Muhasa ta zaga wasu daga cikin asibitocin da ke birnin Kano domin jin yadda rashin wutar ke […]
Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya ce jami’ansa ba masu zanga-zangar tsadar rayuwa suka kama ba a lokacin da aka gudanar da ita a watan Agusta. Kayode Egbetokun ya ce, masu ƙoƙarin lalata dukiyoyin al’umma da na gwamnati sika kama ba masu zanga zanga-zanga ba. Babban Sufeton ya bayyana hakan ne yayin da […]
Tsohon Ƙaramin Ministan Gidaje da ƙawata Birane Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo ya bayyana cewa tun kafin a sauke shi shugaba Tinubu ya sanar dashi. Tohon ministan ya ƙara da cewa cire shi ko kusa ko alama bashi da alaƙa da rashin ƙoƙari. T Gwarzo ya ƙara da cewa Tinubu ya sanar dashi suna buƙatar samun […]
Kungiyar ƙwadago ta Najeriya NLC ta umarci mambobin ta da gwamnati bata fa ra biya sabon albashi ba da su shiga yajin aiki.