Najeriya Na Iya Samun Tiriliyan 1 Duk Wata A Noman Zogale – Dokta Michael

Kungiyar manoma da hada-hadar zogale ta Najeriya ta bayyana cewa idan gwamnatin tarayya   ta shigar da ‘yan kasa miliyan 50 marasa aikin yi harkar noman zogale za a rika samun kimanin Tiriliyan guda a duk wata.

Post masu alaƙa

NDLEA Ta Kama Mutane 1,860, Ta Kwace Ton 5.4 na Miyagun Ƙwayoyi a Kano.

INEC ta bayyana dalilin cire wasu ’yan takarar gwamna daga jerin sunayen da ta fitar

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 6 a Adamawa