Najeriya

Ƙungiyar Farfaɗo da Arewa Na Goyon Bayan Zanga-zangar Lumana

Sakataren Kungiyar Fafutikar Sake Farfaɗo da Arewa Dokta Salisu Nani Zigau, ya ce suna goyon bayan shirin zanga-zangar yaki da tsadar rayuwa a Najeriya.Da ya ke magana da yawun ƙungiyar, ya ce suna da yakinin cewa matakin wannan zanga-zanga da ke tafe zai kawo sauyin da ake matukar buƙata a Najeriya a halin yanzu. Jaridar […]

Read more