Mahaifiyar Rarara Ta Shaki Iskar ‘Yanci

Dauda Adamu Kahutu Rarara tare da Mahaifiyarsa bayan 'yan ta'adda sun sakota

Mahaifiyar shahararren mawaƙin siyasa a Najeriya Dauda Adamu Kahutu Rarara, ta shaki iskar ‘yanci tun bayan da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da ita a karshen watan jiya. 

Post masu alaƙa

Majalisar Najeriya ta dakatar da zuwa Afirka ta Kudu

An Kama Masu Safarar Miyagun Ƙwayoyi 7 A Jigawa

Kotun musulunci dake Jogana ta bayar da umarnin tsare mutanen da Ake tuhuma da yunkurin aikata tsafi.