NECO ta saki sakamakon jarrabawar 2025 na dalibai masu zaman kansu
Hukumar Jarrabawa ta Kasa (NECO) ta saki sakamakon jarrabawar dalibai masu zaman kansu na shekarar 2025. Shugaban Hukumar Farfesa Dantani Ibrahim Wushishi, ya bayyana cewa 93,425 daga cikin daliban sun zana jarrabawar harshen Ingilishi, inda kashi 78.32% (73,167) suka samu akalla Credit. Dalibai 93,330 sun zana jarrabawar Lissafi inda kashi 91.35 % (85,256) suka samu akalla […]


